Rahoto

Rahoto

Bayan bukatar ‘Yan Majalisa: Buhari na gana wa da hafsoshin tsaro

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na gana wa da hafsoshin tsaron kasar a fadar gwamnati da ke Abuja. Rahotanni na bayyana cewa, manyan jami’an tsaron

Mata ta kai mijinta kotu saboda yana sa ta yin sallah da jinin al’ada

Wata matar aure a Garin Gwagwa da ke Abuja ta maka mijinta a kotu kan zargin tilasta mata kwanciyar aure da kuma yin ibadar salla a lokacin da take fu

Kotu ta bada belin Adoke kan Naira miliyan 5

Babbar Kotun Birnin Tarayya Abuja da ke zama a Gwagwalada ta bayar da belin Tsohon Ministan Shari’a kuma Atoni Janar na Najeriya, Mohammed Adoke

Yadda Dan Majalisar Katsina ya tallafawa masu kananan sana’o’i dubu

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Katsina ta Tsakiya Honorabul Salisu Iro Isansi, ya tallafawa masu kananan sana’o’i da Naira dubu 10 ga

An kama fasto da ya yi karyar an yi garkuwa da shi a Kaduna

Dubun wani Fasto mai suna ‎ James Clement ya cika bayan rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama shi saboda yin karyar an yi garkuwa da shi, da