Rahoto

Rahoto

Yadda dagacinmu ya sassara ni da adda — Maraya

Asibiti na neman a ajiye Naira dubu 500 kafin su fara jinyar raunukan marayan, wanda ke fama da karaya guda bakwai daga saran sa da adda da yake zargi

Bidiyoyin da suka ɗauki hankalin ’yan Najeriya a 2024

Bidiyon faɗuwar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a bikin Ranar Dimokuraɗiyya na daga cikin jerin bidiyoyin da suka fi ɗaukar hankali a 2024

Lalacewar jirgin ƙasa ya sa fasinjoji sun maƙale a Delta

Fasinjoji da dama sun bayyana damuwarsu dangane da jinkirin da aka samu wajen tunkarar lamarin, suna masu alaƙanta hakan da rashin kula da aikin jigil

Jerin Manyan Dambarwan Kano a 2024

Jerin abubuwan da suka fara Kano da suka gwara kan jama’a a shekarar 2024

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

Labari ya karaɗe kafofin sada zumunta cewa an kai harin ƙunar baƙin wake a Babban Bankin Najeriya inda ta yi ɓarna mai yawa.