Rahoto

Rahoto

Buratai ya bude hanyar Maiduguri zuwa Damboa bayan an rufe ta wata 13

Babban Hafsan Sojin Kasa Laftana Janar Tukur Yusuf Buratai yau Talata ya sake bude babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa, tun bayan rufe hanyar kimanin

An haramta hawan babur a kananan hukumomi 15 a Legas

A ranar Litinin gwamnatin Legas ta fitar da sanarwar haramta hawan babur da aka fi sani da acaba ko okada da babur mai kafa uku (Kake Napep) a kananan

Wata mata ta sake kashe mijinta da wuka a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wata matar aure mai shekara 19, mai suna, Rabi Shamsudden a kauyen Danjanku Tasha a Karamar Hukumar Malumfa

Tambuwal ya zama sabon shugaban Gwamnonin PDP

An zabi Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal, a matsayin sabon hugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP. Sabon shugabana ya  ce kungiyar

Abdulmuminu Kofa ya rasa kujerarsa a zaben cike gurbin Kano

Dan takarar jam’iyyar adawa ta PDP Alhaji Datti Yako ya lashe zaben cike gurbi na Dan Majalisa mai wakiltar mazabun Kiru da Bebeji a jihar Kano,