Hadarin mota ya kashe ‘yan Kwankwasiyya uku
Wasu mambobin Kwankwasiyya uku sun rasu, yayin da biyu suka samu mummunan rauni a wani hadarin mota da ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja jiya Litinin
Rahoto
Wasu mambobin Kwankwasiyya uku sun rasu, yayin da biyu suka samu mummunan rauni a wani hadarin mota da ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja jiya Litinin
Wani gungun ‘yan fashi da su ka kai hari a kasuwar IBB da ke garin Suleja a yammacin jiya Litinin, sun harbi mutum guda daga nan suke tsere daga
Kotun koli ta dage yanke shari’ar jihohin: Kano da Bauchi da Sakkwato da Benuwe. Sai kuma sauran jihohin Imo da Filato. Dalilin da yasa kotun koli ta
A yau Litinin ne kotun kolin za ta yanke hukunci bayan daukaka kararrakin zabukan Gwamnonin da suka hada da: Gwamnan jihar Kano Umar Ganduje, Gwamnan
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammed, yana jinyar rashin lafiya a birnin Landan. Babban mai taimakawa Gwamnan akan watsa labarai Mukh