Rahoto

Rahoto

Mutum 35 sun mutu a turmutsutsun jana’izar Kwamandan Iran

Rahotanni na bayyana cewa, a kalla mutum 35 ne suka mutu da raunata mutum 48 a yayin turmutsutsun da ‘yan kasar Iran suka yi don yin tururuwa zuwa waj

An yi zanga-zangar kashe Kwamandan Iran da kona tutar Amurka

Mambobin Kungiyar Shi’a a Najeriya IMN, sun yin zanga-zanga a Abuja saboda kisan da aka yi wa babban Kwamandan Iran Qassem Soleimani. Mabiya shi

Gwamna ya kama sojoji da ‘yan sanda na karbar na goro

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya kama wasu sojoji da ‘yan sanda na karbar na goro a hannun fasinjoji bayan tare matafiya da dama a hanyar. A cew

‘Yan bindiga sun kashe fasinjoji 4 da yin garkuwa da 7 a Taraba

Wasu ‘yan bindiga da suka kai su 15 sun kashe fasinjoji hudu tare da yin garkuwa da wasu mutum bakwai a babbar hanyar shiga cikin garin Taraba. Harin

An kama matar da ta tura kishiyarta rijiya da jariri a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tayi nasarar kame wata mace mai suna Hauwa Lawal mai kimanin shekaru 30 da ake zarginta da hallaka kishiyar ta a