Rahoto

Rahoto

Manyan alhinin Najeriya a 2024

Aminiya ta yi waiwaye domin sake kawo ire-iren abubuwan da suka faru a shekarar nan da muke shirin bankwana da ita. 

Mutum 5 da suka yi tashe a shafukan sada zumunta a 2024

Ɗan Bello da Rigi-Rigi da Bala Sarkin Marke suna daga cikin jerin mutanen da suka fi tashe a Soshiyal Midiya a Shekarar 2024

Ma’aikatun da Tinubu ya rushe sun samu N2.4tr a Kasafin 2025

Kowacce daga cikin rusassun ma’aikatun biyu an ware mata kuɗaɗen manyan ayyuka da albashi da kuma na ayyukan gudanarwa

Ana fargabar mutuwar yara da yawa a turmutsitsi a Ibadan

An kai yaran da suka jikkata zuwa asibitoci daban-daban a Ibadan.

Kasuwar C & C ta Bauchi, inda kayayyaki ke da araha

“Idan ka sayi kaya a kan Naira 100 a wasu kasuwannin Jihar Bauchi, idan ka zo C da C, za ka same su a kan Naira 70 ko ma Naira 60.