Rahoto

Rahoto

An sako ‘yar uwa da mai taimakawa shugaban Bwari da aka sace a Abuja

Masu garkuwa da mutane sun sako wasu mata biyu da suka sace a yankin Karamar hukumar Bwari a Abuja a ranar bikin sabuwar shekara. Matan biyu jami̵

Gobarar tukunyar gas tayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama a Kaduna

Mutane da dama sun rasa rayukan su bayan fashewar tukunyar gas a unguwar Sabon Tasha da ke Kaduna a yau Asabar da misalin karfe 1:00 na rana. Lamarin

Jihohin Kano da Kaduna sun lashe gasar Alkur’ani ta kasa da aka yi a Legas

Jihohin Kano da Kaduna ne suka lashe gasar Alkur’ani na kasa karo na 34 wanda aka kammala a yau a Legas. A ranar juma’ar makon jiya, ranar

An kama shugaban ‘Yan fashin da suka shiga banki a Abuja

Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wani mai suna suna Ernest Ewim, wanda ake tuhumarsa a matsayin shugaban ‘yan fashin da suka

Gobara ta halaka uwa da ‘ya’yanta hudu a Kaduna

‎Gobara ta halaka wata uwa da jariri da ‘ya’yanta uku a unguwar Rigasa da ke  karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Gobarar ta faru ne a daren r