Rahoto

Rahoto

‘Yan sanda sun kubutar da mutum 6 da aka yi garkuwa a Katsina

Bayan musayar wuta tsakanin masu garkuwa da mutane da jami’an ‘yan sanda, an yi nasarar kubutar da mutum shida da aka yi garkuwa da su a jihar Katsina

Hadarin mota ya kashe mutum 4 da raunata 4 a hanyar Legas zuwa Ibadan

Rahotanni na bayyana cewa mutum hudu aka tabbatar sun mutu yayin da wasu hudu suka samu raunuka a shataletalen garin Ogere da ke hanyar Legas zuwa Iba

Shekarar 2020: Muhimman ayyukan da Buhari zai mayar da hankali

Jawabin Shugaba Buhari na sabuwar shekarar 2020 tare da Muhimman ayyukan da ya ce zai mayar da hankali a kai Shugaba Muhammadu Buhari ya fara da yi wa

Dan Majalisar Wakilai na jihar Jigawa ya rasu a Dubai

Dan Majalisar Wakilan Tarayya da ke wakiltar mazabar Garki- Babura a jihar Jigawa karkashin jam’iyyar APC, Mohammed Adamu Fagen Gawo ya rasu. Daya dag

Gobara ta lakume shaguna 14 a Kasuwar Jos

An samu tashin gobara a kasuwar Katako da ke Karamar Hukumar Jos ta Arewa a jihar Filato inda ta cinye shaguna 14. Wakilinmu da ya ziyarci  kasuwar ya