Rahoto

Rahoto

‘Yan bindiga sun sace matar aure da wasu mutum 2 a Jibiya

Da misalin karfe 8:00 na daren Lahadin nan, ranar da kasuwar garin ke ci, ‘Yan bindiga masu garkuwa da mutane suka shiga cikin garin Jibiya da ke jiha

Matashi ya hada baki da mahaifiyarsa da fasto sun kashe dalibar jami’a

Wani matashi mai kimanin 23 ya hada baki da mahaifiyarsa da wani limamin coci wadanda ake zargi sun hallaka wata matashiya daliba mai karatu a ajin ka

Yadda ‘yan sanda suka kashe Dan fashi 1 da kama 3 a harin banki a Abuja

Jami’an tsaron ‘yan sanda da suka samu rakiyar sojoji sun samu nasarar kashe Dan fashi 1 tare da kama 3 a garin Mpape Abuja inda ‘ya

An kama ‘yan fashi bayan sun shiga banki a Abuja

Wasu ‘yan fashi da makami sun shiga bankin First Bank da ke Mpape a Abuja, sai dai kafin su kammala abin da ya kai su sai ‘yan sanda da so

Hakimin Birnin Gwari ya kubuta daga hannun masu garkuwa

Hakimin Birnin Gwari kuma Sarkin Kudun Birnin Gwari Alhaji Yusuf Yahaya Abubakar, wanda aka yi garkuwa da shi kwanaki takwas da suka gabata ya kubuta