Rahoto

Rahoto

Mutum 15 sun mutu bayan Jirgin sama ya fado kan wani gida a Kazakhstan

Wani jirgin sama da yi hadari ya fado kan wani gida a Kazakhstan, inda akalla mutum 15 suka mutu sannan wasu da dama suka jikkata. Jirgin dai na Bel A

Masarautar Sarkin Hausawan Ibadan zata yi wa Hakimanta garanbawul

Mai martaba Sarkin Hausawan Ibadan Alhaji (Dakta) Ahmad Zungeru, ya sha alwashin yi wa Hakimansa garanbawul biyo bayan koken da jama’ar garin su

Ba na takun saka da kowa – Sambo Dasuki

Bayan da hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sako tsohon mai ba da shawara kan tsaro na kasar, Kanal Sambo Dasuki. Ya dai shefe shekara hudu a tsare, k

Mutumin da ya yi ta dukan matarsa har ta mutu ya shiga hannu

Wani magidanci mai shekara 37 da ya yi ta dukan matarsa har ta mutu ya shiga hannu a jihar Ogun. A wata sanarwar da mai magana da yawun Rundunar ̵

Barayi sun yi garkuwa da mutum biyu da sace shanu 17, awaki 30 a Katsina

A daren jiya ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Ruwan Dorawa da ke karamar Hukumar Dutsinma ta jihar Katsina, inda suka sace shanu 17 da awaki