Rahoto

Rahoto

Hadarin motoci ya kashe mutum 19 a Katsina

Wani mummunan hadarin motoci ya sanadiyyar mutuwar mutum 19 da raunata wasu da dama a hanyar Funtuwa zuwa Zariya da ke cikin jihar Katsina. Majiyarmu

An kashe ma’aikatan jinkai 4 da yin garkuwa da 2 a Borno

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin maharan Boko Haram ne sun kashe ma’aikatan jinkai hudu sannan suka yi garkuwa da mutum biyu a wani yankin Arewa na Jih

Uba ya banka wa dansa da ‘yarsa wuta saboda zargin maita

Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da kama wani uba mai suna Nyam Choji da ke kauyen Shen a Karamar Hukumar Jos ta Kudu. Saboda zargin bank

Dan sanda ya harbe abokin aikinsa sannan ya kashe kansa a Abuja

Wani sufeton dan sanda ya bude wa abokan aikinsa wuta mai mukamin Kofur sannan ya raunata wani mataimakin sufeto, wato DSP. A cewar rundunar  ‘y

Kotu ta bada umarnin a tsare Bello Adoke tsawan kwana 14

Wata babbar kotu a Maitama da ke babban birnin tarayya Abuja ta bai wa Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) umarnin ta tsare tsohon