Rahoto

Rahoto

Kungiyoyi sun bukaci Ganduje ya tsige Sarkin Kano

Wata gamayyar  kungiyoyin farar hula 35, karkashin sunan UMBRELLA OF KANO CONCERNED CIVIL SOCIETY GROUPS ta bukaci Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar G

‘Yan sanda sun kama wanda ya yiwa ‘yarsa ciki a Ogun

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama wani mutum mai shekaru 42 mai suna Taufik Oyeyemi da ake zargi da yiwa ‘yarsa ciki budurwa mai she

Yara uku sun mutu bayan kasa ta rufta masu a Kaduna

A jiya Laraba ne wasu yara uku suka rasa rayukansu bayan da kasa ta rufta masu a unguwar Karshen Kwalta da ke a Rigasa cikin karamar Hukumar Igabi a j

Najeriya ta sanar da ranakun hutun Kirsimati da sabuwar shekara

Gwamnatin tarayyar  Najeriya ta sanar da ranakun 25 ga watan Disamba da 26 wato Laraba da Alhamis da kuma 1 ga Janairun 2020 a matsayin hutun Kirsimat

Majalisar Amurka ta tsige Shugaba Donald Trump

‘Yan majalisar wakilan Amurka sun jefa kuri’ar da ta tabbatar da tsige Shugaba Donald Trump, bisa wasu laifuka guda biyu da suka gabatar. Shugab