Rahoto

Rahoto

An sace Hakimi da tsohon Sakataren ilimi a Kaduna

Wasu da ake zaton ‘yan ta’addan Birnin Gwari ne sun sace Hakimin tsakiyar garin Birnin Gwari Alhaji Abubakar Yahaya. Har ila yau ‘yan ta’a

Matasa sun bankawa coci wuta saboda bacewar yaro a Akure

Wasu matasa da suka fusata sun bankawa cocin Sotitobire wuta a garin Akure babban birnin jihar Ondo bayan wani zargi da suka yi cewa, an gano gawar ya

Dan Majalisar Dattawa Sanata Ben Uwajumogu ya mutu

Dan Majalisar Dattawa, Sanata Ben Uwajumogu mai wakiltar mazabar jihar Imo ta Arewa, ya mutu a safiyar yau Laraba a Abuja. Abokin aikinsa Sanata Rocha

Kotun koli ta tabbatar da Sanwo-olu zababben Gwamnan Legas

A yau Laraba kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamna Babajide Sanwo-olu a matsayin zababben Gwamnan jihar Legas. Alkalin kotun Paul Galinje, ne

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamnonin Kaduna, Nasarawa da Oyo

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Nasir El-Rufai a matsayin Gwamnan jihar Kaduna, sannan ta tabbatar nasarar zaben Abdullahi Sule a matsayin Gwa