Rahoto

Rahoto

Mummunan hadarin mota ya ci mutum 28 a Bauchi

Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya FRSC reshen jihar Bauchi ta ce, mutum 28 suka mutu bayan sun kone kurmus a wani mummunan hadarin mota da ya faru a

Hanyar Kaduna zuwa Abuja ta fi kowace hanya tsaro a Najeriya yau – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya ce, a yanzu babu hanyar da ke da tsaro kamar hanyar Kaduna zuwa Abuja a kasar nan. Ya kuma bayyana cewa, an kw

Aisha Buhari ta bukaci Garba Shehu ya ajiye aikinsa

Mai dakin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Aisha ta ce ya kamata hadimin shugaba Buhari kan yada labarai Garba Shehu, ya ajiye mukaminsa saboda gaz

Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta janye yajin aiki

Kungiyar Ma’aikatan Samar da Wutar Lantarki ta kasa (NUEE) ta janye yajin aikin da ta fara jiya Laraba. A jiya Laraba ne kungiyar ta NUEE ta sanar da

An gano gawarwakin maza biyu a Makurdi

Rundunar ‘yan sandan jihar Benuwe ta gano wasu gawarwakin maza biyu a kusa da titin jirgin kasa da ke gabar kogin Benuwe a cikin birnin Makurdi a yau