Rahoto

Rahoto

An kama tsoho mai shekara 60 da yin lalata da ‘yar shekara 10

Wani tsoho mai shekara 60 da ake zargi da yin lalata da yarinya ‘yar shekara 10 bayan ya bata Naira dari 6 ya shiga komar ‘yan sanda. Mai

Garba Shehu na wuce gona da iri – Aisha Buhari

Mai dakin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta bayyana wasu kalamai masu zafi da ake ta tafka muhawara a shafukan sada zumunta game da

Mota dauke da tarakta ta kashe mace bayan danne tasi da take ciki a Abuja

Wata babbar mota ta dakon taraktoci ta yi ajalin wata fasinja da ke zaune a cikin motar tasi a Garin Nyanya Abuja. Lamarin wanda ya faru a safiyar Lar

Wasu mutum 4 da suka harbi Bafulatani makiyayi a Ogun sun shiga hannu

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kame wasu mutum hudu da ake zargin su da harbin Bafulatani makiyayi mai suna Abubakar Idris, a lokacin da yak

Matashin da ya yi sanadin garkuwa da yara biyu ya shiga hannu a Katsina  

Wani matashi mai suna Aliyu Sani mai shekara 20, mazaunin Sabuwar Unguwa da ke cikin garin Katsina ya shiga hannun ‘ƴan sanda bisa zarginsa da ake yi