Rahoto

Rahoto

An kama gurgu jagoran ‘yan kungiyar asiri da kullin tabar wiwi 300

Wani nakasasshe da ke hada-hadar tabar wiwi kana jagoran ‘yan kungiyar asiri a yankin Enu gada daura da Lafenwa a Abeokuta ya shiga komar ‘

DSS ta sake kame Sowore bayan wani gumurzu da suka yi da magoya bayansa a Kotu

Cikin kasa da awa 24 da Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sake kama Omoyele Sowore bayan ta tsare shi na tsawon kwanaki 124, jami’an DS

Ba a bi hanyoyin da suka dace wajen kafa sabbin masarautun Kano ba- Shaikh Daurawa

Shahararren malamin nan na Kano Shaikh Amin Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa gwamnatin jihar Kano bata bi hanyoyin da suka dace ba wajen kafa sabbin m

‘Yan sandan Kano sun kame dan sandan da ya harbe matashin da ke karatun likita

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame dan sandan da ake zargi da harbe wani matashi mai suna Zaharadeen Sammani wanda ke karatun l

Kwastam ta kame man fetur da aka yi fasakwabrin su a akwatin gawa

Jami’an Hukumar Kwastam da ke aikin akan iyakar Najeriya da kasar Benin sun yi nasarar kame man fetur da aka yi kokarin fasakwabrin su a cikin a