Mambobin PDP sun yi zanga-zangar kisan shugabar mata ta Kogi
A yau Laraba mambobin jam’iyyar PDP mata sun gudanar da zanga-zanga a Abuja akan kisan gillar da wasu matasa suka yi wa shugabar mata ta PDP ta jihar
Rahoto
A yau Laraba mambobin jam’iyyar PDP mata sun gudanar da zanga-zanga a Abuja akan kisan gillar da wasu matasa suka yi wa shugabar mata ta PDP ta jihar
A yau Laraba bayan da Hukumar yaki da cin hanci EFCC ta gurfanar da Barista Aisha Alkali Wakil, wadda ake yi wa lakabi da Mama Boko Haram da wasu mutu
A jiya Talata ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya kaddamar da motocin yaki na sojoji da aka kera a Najeriya, wanda ake kira ‘Mine Resistant Ambu
Wani kwale-kwale ya kife da ‘yan mata shida a kauyen Tindifai da ke gundumar Dakingari a Karamar Hukuman Suru ta jihar Kebbi a jiya Talata. Matan da k
Dan tsohon Shugaban Kasar Najeriya Marigayi Janar Murtala Muhammed, mai suna Risqua Muhammed, ya ce, mahaifinsa ya rasu ya bar Naira dubu 7 kacal a as