Buhari da Aisha na murnar shekara 30 da aure
A yau Litinin 2 ga watan Disamba ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Aisha suka cika shekara 30 cif da yin aure. Shugaban ya yi wa kansa da iyala
Rahoto
A yau Litinin 2 ga watan Disamba ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Aisha suka cika shekara 30 cif da yin aure. Shugaban ya yi wa kansa da iyala
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta sake aikawa da wani sabon kudiri ga majalisar dokokin jihar, domin kafa sabbin masarautun Rano, Gaya, Bichi da Kar
Gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello, ya kori mataimakansa bayan mako biyu da sake dawo wa wa’adi na biyu a matsayin zababben Gwamnan jihar Kogi. A
Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba Peter Abel Diah, ya yi murabus daga mukaminsa. Peter, ya bayyana wasu daga cikin dalilan da yasa ya yi murabus
Jam’iyyar APC ta lashe kujerun shugabannin Kananan Hukumomi 22 cikin 25 na jihar Neja, wanda aka yi ranar Asabar. Yayin da Jam’iyyar adawa ta PDP ta