Rahoto

Rahoto

Mutum 2 sun mutu da raunata 23 a gobarar tukunyar gas a Legas

Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas ta tabbatar da mutuwar mutum biyu tare da jikkatar akalla mutum 23 a gobarar tukunyar gas da ya auku a rana

Yadda dan Kasuwa Usman Sarki ya bayar da gudunmuwar kujerun makaranta 125 a Katsina

An baiwa daliban karamar makarantar sakandire ta Je-ka ka dawo da ke Kofar Yandaka da ke cikin babban birnin Jihar gudunmuwar kujerun zama masu hade d

An tabbatar da yin garkuwa da Basarake a Abuja

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da Sarkin garin Rubochi Alhaji Ibrahim Pada da ke karkashin Karamar

Ganganci ne yin sulhu da ’yan ta’adda -Shehu Aljan

Sanannen mai kama barayi wanda aka fi sani da suna Shanu Shehu Musa Aljan, ya ce babu amfani Gwamnonin Zamfara da Katsina su yi sulhu da ’yan ta’

Ta kashe jikanta dan kwanaki biyu saboda kin mahaifinsa

Wata mata mai shekara 42 mai suna Temitope Akinola, da ke zaune a garin Shagamu a jihar Ogun, ta shiga komar ‘yan sanda bayan da ta bai wa jikan