Rahoto

Rahoto

An nada sabon Sarkin Hausawan garin Ile-Ife a Osun

Al’ummar Hausawan garin Ile-Ife a jihar Osun, sun yi sabon Sarki mai suna Alhaji Lawan Ishaq Yaro, bayan da Babban Basaraken yankin Onni na Ife,

Kotu ta bayar da belin Abdulrashid Maina

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin tsohon shugaban kwamitin yi wa tsarin fansho na Najeriya garambawul, Abdurrasheed Maina, akan Nair

Atiku ya dawo Najeriya bayan wata 7 a kasar UAE

Dan takarar zaben Shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a zaben ranar 23 ga watan Fabrairu 2019, ya dawo Najeriya bayan wata bakwai a birn

Naira Biliyan 33: Kotu ta bada umarnin tsare Mompha a gidan yari

Alkalin babbar Kotun tarayya da ke Abuja Mohammed Liman, a safiyar yau Litinin ya bada umarnin a ci gaba da tsare Isma’ila Mustapha wanda aka fi

Hadarin mota ya kashe Mutum 12 a Sakkwato

Mutum 12 sun rasu sanadiyyar hadarin mota da ya faru a garin Kasarawa da ke Karamar Hukumar Wamakko a  jihar Sakkwato. Wani ganau ya bayyanawa wakilin