Rahoto

Rahoto

Tankar mai cike da mai ta yi hadari a Legas

Wata tankar mai cike da man jirgin sama da ya kai lita 44,000 ta yi hadari, inda tankin man ya rabu da jikin motar a gadar Otedola da ke Legas a safiy

Gobara ta ci dakin ajiye gawa ta kone gawarwaki 12 a Osun

A yau Talata gobara ta ci dakin ajiye gawa na jami’ar Obafemi Awolowo University (OAU) Ile-Ife, jihar Osun. Gobarar ta kone gawarwaki 12 cikin gawarwa

Zaben Kogi: ‘Yan bangar siyasa sun babbake Shugabar mata ta Jam’iyyar PDP

Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun bankawa shugabar matan jam’iyyar PDP ta yankin mazabar Wada/Aro, Misis Salome Acheju Abuh, wu

’Yan bindiga sun kashe mutum 14 a Zamfara

Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 14 a kauyen Karaye da ke gundumar Gwalli a Karamar Hukumar Gummi ta jihar Zamfara. Wasu mazauna kauyen sun bayyanawa

Jonathan zai fuskanci dakatarwa daga PDP saboda nasarar APC

Ziyarar da Shugabannin APC suka kaiwa Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan, a masaukinsa da ke Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa cikin z