Rahoto

Rahoto

APC ta lashe zaben Gwamnan Bayelsa – INEC

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa INEC ta sanar da Dan takarar Gwamnan jihar Bayelsa na jam’iyyar APC, David Lyon, ne a matsayin wanda ya lashe zab

Malaman Jami’a 2 da aka yi garkuwa da su sun kubutar da kansu

Malaman Jami’an nan biyu yan uwan juna watau Dakta Adamu Chonoko ‎na jami’an Ahmadu Bello Zariya da kuma Dakta Umaru Chonoko na Kwalejin K

Dino Melaye ya kama hanyar adabo da Majalisa

Smart Adeyemi, na jam’iyyar APC, wanda shi ne abokin takarar Sanata Dino Melaye, na jam’iyyar PDP, a zaben kujerar Majalisar Dattawa na yankin Kogi ta

#Sakamakon Zaben Bayelsa: APC ta lashe Karamar Hukumar Jonathan

Dan takarar Gwamnan jihar Bayelsa na jam’iyyar APC, Chief David Lyon, ya samu nasara a Karamar Hukumar Ogbia ta Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jona

#Sakamakon Zaben Kogi: APC ta lashe Kananan Hukumomi 10 cikin 15

Dan takarar zaben Gwamnan Kogi na jam’iyyar APC Yahaya Bello, ne ke kan gaba a sakamakon zaben da aka sanar na Kananan Hukumomi 15 cikin 21 da aka san