ZABEN KOGI da BAYELSA: An fara kirga kuri’un zaben
A yanzu haka ana ci gaba da kirga kuri’u a runfunan zabe na jihohin Kogi da Bayelsa bayan kammala jefa kuri’a a zaben gwamnan a jihohin bi
Rahoto
A yanzu haka ana ci gaba da kirga kuri’u a runfunan zabe na jihohin Kogi da Bayelsa bayan kammala jefa kuri’a a zaben gwamnan a jihohin bi
A cikin ‘yan takarar neman Gwamnan jihar Bayelsa 45, ‘Yan takara 42 maza ne yayin da sauran 3 mata ne. Jadawalin sunayen ‘Yan takarar Gwamnan Bayelsa:
A cikin ‘yan takara 24, ‘Yan takara 21 maza ne yayin da 3 mata ne. Jadawalin sunayen ‘Yan takarar neman Gwamnan Kogi : Abdullahi Muhammed (Accord Part
Harbin bindiga ya tarwatsa masu kada kuri’a a rumfar zabe ta unit 8 mazaba ta ward 5 da ke Opolo Karamar Hukumar Yanagoa jihar Bayelsa. Wani ganau ya
Saboda ambaliyar ruwa a rumfunan zabe na unit 1 zuwa ta 4 a mazabar Sampou 6, da ke Karamar Hukumar Kolokuma/Opokuma a jihar Bayelsa. A yanzu ake fara