Hotunan dawowar Buhari gida daga Birtaniya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga Birtaniya bayan wata ziyara da ya kai can. Shugaban ya koma gida cikin daren Juma’
Rahoto
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga Birtaniya bayan wata ziyara da ya kai can. Shugaban ya koma gida cikin daren Juma’
A yanzu haka tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kada kuri’arsa a rumfar zabe ta Unit 39 mazabar Ward 13 da ke Otuoke Karamar Hukumar Ogbia,
Mataimakin Dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP a Jihar Bayelsa Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, ya kada kuri’arsa a mazabar Ofoni ward 4, cibiyar zabe ta
Dan Takarar Gwamna karkashin jam’iyyar PDP, Injiniya Musa Wada lokacin da yake kada kuri’arsa a mazabar Odo ward 1, rumfa ta unit 001, Karamar
Yahaya Bello, gwamna mai-ci kuma dan takarar jam’iyyar APC ya kada tasa kuri’ar a mazabarsa.