Rahoto

Rahoto

Yadda zabe ke gudana a Kogi da Bayelsa

A  yanzu haka an fara zaben ‘yan takarar Gwamnonin Kogi da Bayelsa . Ana saran kimanin masu zabe  miliyan  2.4 zasu yi zaben a jihohin Bayelsa da Kogi

WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar dalibai 91,225

Hukumar Shirya Jarrabawa ta Yammacin Afrika (WAEC) ta sanar da sakamakon jarrabawar shaidar samun takardar kammala makarantar sakandare (WASSCE) na da

Zaben Bayelsa: ’Yan sanda sun yi alkawarin samar da cikakken tsaro

Rundunar ‘yan Sandan jihar Bayelsa ta ce, za ta tabbatar da cikakken tsaro yayin zaben Gwamnan jihar da za a yi gobe Asabar. Kakakin rundunar ‘yan san

‘Yan sanda sun saki ASD da Alkalin kotun shari’ah da ke tsare

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta saki dan Kasuwan nan Alhaji Sani Dauda wanda aka fisani da ASD tare da Alkalin Kotun Shari’a na Magaj

Zaben Gwamnan Kogi: INEC ta fara raba takardun zabe

A shirin zaben Gwamnan Kogi da za a yi ranar Asabar Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a yau Alhamis ta fara rabon kayan zabe masu muhimmanci a