Rahoto

Rahoto

Yau wa’addin girbi da Lakurawa suka ba manoman Sakkwato ke karewa

A Juma’ar nan wa’adin girbe amfanin gona da mayakan Lakurwa da ke shirin sakin dabbobinsu, suka ba wa al’ummar Jihar Sakkwato ke cika

Tsadar fetur: Kanawa sun koma hawa keke da babur mai caji

Al’ummar Kano sun koma tafiya a ƙasa da hawa keke da babura masu caji sakamakon tsadar fetur

Za a gina tashoshin lantarki mai amfani da hasken rana a Arewa

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu ya ce, Gwamnatin Tarayya za ta gina babbar tashar wutar lantarki mai amfani da hasken rana a kowace jiha da k

Hanyar Saminaka: Shekara 14 ana ware kuɗin gyara, amma kamar an shuka dusa

Babban titin da ya tashi daga Kaduna zuwa Pambeguwa zuwa Saminaka ya nufi Jos na da matuƙar muhimmanci, kasancewarsa wanda ya haɗa yankin Arewa ta Tsa

Yadda Mayaƙan Lukarawa suka addabe mu —Sakkwatawa

Mayaƙan Lakurawa suna ƙwatar zakka tare da dukan masu aske gemu da sauraron kaɗe-kaɗe a yankin Jihar Sakkwato, inda suke yaudarar matasa da kuɗi domin