Rahoto

Rahoto

Kotu ta tabbatar wa Abdullahi Sule kujerarsa

Kotun daukaka kara da ke Makurdi babban birnin jihar Benuwe, a yau Talata ta tabbatar da nasarar zaben Injiniya Abdullahi Sule, a matsayin Gwamnan jih

An sake rufe wasu shagunan ‘Yan Najeriya a Ghana

An sake rufe wasu karin shaguna 15 malllakar ‘yan Najeriya, wanda Kungiyar ‘yan Kasuwar Ghana ‘Ghana Union of Traders Association (GUTA)’  da ke yanki

Kungiyar Ma’aikatan Jirgin Kasa ta Najeriya za ta yi zaben sabbin shugabanni

Kungiyar Ma’aikatan Hukumar Jiragen Kasa ta Najeriya (Nigeria Union of Railway Workers) ta bayyana kammala dukkanin shirye-shiryenta na gudanar

Maulud: Ayyukan tarzoma ne babban kalubalen musulunci- Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce babban abin da musulmi za su yi domin tunawa da ranar haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W.) shi ne su dabbaka ko

An yi garkuwa da malaman jami’a biyu a Kaduna

Wasu ‘yan bindiga  da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun yi garkuwa da malaman jami’a biyu a unguwar Mahuta da ke Karamar Hukumar Igabi ta jiha