Rahoto

Rahoto

Mai shekara 27 da ya yi wa wata mai shekara 38 fyade ya shiga hannu

Wani matashi mai suna Adam Kunle mai shekara 27 da ake zargi da ya yi wa wata wata mata mai shekaru 38 fyade ya shiga komar ‘yan sandan jihar Og

Cikakkun sunayen Hadiman Osinbajo 35 da Buhari ya kora

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya kori hadiman mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo su 35 daga yin aiki a fadar shugaban kasa ta Aso Ro

Saurayi ya kashe wanda ya haska budurwarsa da fitila a Kano

Wani saurayi mai shekara 22, mai suna Ibrahim Magaji da ke kauyen Kosawa, a Karamar Hukumar Kura ta jihar Kano, ya rufe wani mai suna Auwalu Hussaini

Kotu ta tabbatar da nasarar zaben Gwamna El-Rufa’i

A yau Alhamis Kotun Daukaka Kara da ke jihar Kaduna ta tabbatar da nasarar zaben Nasiru El-Rufa’i a matsayin zababben Gwamnan jihar Kaduna. Dan takara

Kafafen Sadarwa: Majalisa ta gabatar da kudurin daurin shekara 3  

Majalisar Dattawan Najeriya ta sake dawo da kudirin da zai tsaftace Kafafen Sadarwar Zamani a Najeriya. Wannan  kudirin dokar zai tanadar da daurin sh