Rahoto

Rahoto

An kama ‘yan fashi 13 da kwato motoci 4 a Zamfara

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara tayi nasarar kame ‘yan fashi da makami 13 tare da kwato motoci 4 da suka sace da tarin makaman da suke

‘Yan sanda sun kubutar da yarinya ‘yar shekara 3 da aka sace

Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta bada sanarwar kubutar da wata yarinya mai shekaru uku, wanda ake zargin an yi safarar ta ne daga yankin Uk

Kotu ta soke zaben Sanatan APC ta bai wa ’Yar takarar PDP

Kotun Daukaka kara da ke Kaduna ta soke zaben Dan Majalisar Dattawa Sanata Dayo Adeyeye kuma Kakakin Majalisar Dattawan na jam’iyyar APC, daga m

Rashin kudi da makamai ya haddasa kawar da Boko Haram– Ahmed

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya ce sai gwamanati ta ware isassun kudi da makamai sannan za’a iya kawo karshen yaki da Kungiyar Bo

Jami’ar Akwa Ibom ta kori malamai 8 kan badala

Hukumar Jami’ar jihar Akwa Ibom, ta tabbatar da hukuncin kora a kan malamai 8 bisa zargin laifukan da suka hada da neman mata dalibai. Shugaban