Masu garkuwa sun aika min wasika- Dan Majalisar Kaduna
Mataimakin shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Dokokin jihar Kaduna Shehu Yunusa Pambeguwa, ya bayyana yadda masu satar mutane suka aiko masa da wasikar
Rahoto
Mataimakin shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Dokokin jihar Kaduna Shehu Yunusa Pambeguwa, ya bayyana yadda masu satar mutane suka aiko masa da wasikar
Oba na Legas, Oba Riliwan Akiolu wato Babban Basaraken Jihar ya zargi ‘yan siyasa da hannu dumudumu kan rashin ayyukan yi ga matasa
Wutar ta tashi ne a wasu shaguna da ke gefen kasuwar a safiyar yau Talata inda ta kona shaguna da dama da kuma wuraren ajiyar kayayyaki. Hukumar kare
Kungiyar masu sana’ar kayan wutar lantarki ta kasar Ghana, ta rufe shagunan baki ‘yan kasashen waje da ke kasuwanci a kasar, wadanda suka taka dokar d
Hatsarin jirgin ruwa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane bakwai a wani kwalekwale da ke tafiya a kogin Gwayaka a yankin Gabas na Karamar Hukumar Lafiya a