Rahoto

Rahoto

Kotu ta rusa zaben Shugaban Masu Rinjaye Ado Doguwa

Kotun daukaka kara da ke jihar Kaduna a yau Litinin ta rusa zaben Dan Majalisar Wakilan Tarayya mai Wakiltar mazabar Tudun Wada da Doguwa na Jihar Kan

An tsinci yarinya a gefan rafi tsutsotsi na fita a jikinta

A karshen makon da ya gabata ne aka tsinci wata yarinya da aka kiyasta shekarunta ba su wuce hudu a gefan wani rafi da ake kira Wawan Rafi da ke kusa

Ganduje ya kaddamar da shirin tallafawa tsangayoyi da Islamiyoyi

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje ya kaddamar da shirin tallafawa tsangayoyi da  makarantun Kur’ani da Islamiyoyin jihar. Gwamnan, ya kaddam

Satar Yara: ‘Yan sanda sun gargadi iyaye da direbobi

Rundunar ‘yan sandan Legas ta yi kira ga masu ruwa da tsaki a tashoshin mota wadanda suka hadar da ‘yan kungiyar direbobin mota da sauran

An sake kama wata mata da ta sato yara daga Arewa a Legas

Rundunar ‘yan sandan Legas ta tabbatar da kama wata mata da ake zargi da sato yara maza biyu daga Arewa a lokacin da ta ke kokarin tafiya da su