Rahoto

Rahoto

EFCC ta kama shugabannin Kananan hukumomin Kwara 16

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar zagon-kasa EFCC ta kama wasu shugabannin kananan hukumomi 16 na jihar Kwara, saboda zarginsu d

Kiru/Bebeji: Kotu ta bada umarnin sake yin zaben kujerar Jibrin

A yau Juma’a kotun daukaka kara da ke Kaduna, ta bada umarnin sake yin zaben kujerar dan majalisar tarayya na mazabar Kiru/Bebeji a jihar Kano. Wanda

’Yan sanda sun rushe maboyar masu garkuwa da kama 4 a Akwa Ibom

Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta kama wasu mutum hudu da ake zargin masu yin garkuwa da mutane ne da suka addabi Karamar Hukumar Eket da kewaye

‘Yan sandan sun gano inda ake daure mutane a wata coci a Legas  

A jiya Alhamis rundunar ‘yan sandan Legas ta gano wata coci da ake tsare da wasu daurarrun mutane su 15 da aka sanya masu mari a unguwar Lafiya

An kama mai garkuwa da mutane da kubutar da mutum 8 a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kubutar da yaro dan shekara 13 da wasu mutum 7 da aka yi garkuwa da su a Rigasa, Maguzawa da dajin Gurguzu duk a