An gano yara 2 da aka sace a Gombe a Anambra
An gano wasu yara 2 da aka sace daga jihar Gombe aka kaisu jihar Anambra, kuma an mayar dasu ga iyayensu. Yaran dai an sace su ne lokacin da suke wasa
Rahoto
An gano wasu yara 2 da aka sace daga jihar Gombe aka kaisu jihar Anambra, kuma an mayar dasu ga iyayensu. Yaran dai an sace su ne lokacin da suke wasa
Dan Majalisar mai wakiltar kananan hukumomin Kankiya, Kusada da Ingawa na Jahar Katsina a Majalisar Wakilai ta Tarayya Alhaji Abubakar Yahaya Kusada,
Wani mutum guda da kuma shanu hudu sun rasa rayukansu a wani mummunar hadarin mota da ya auku a gab da shataletalen Lugard Hall a tsakiyar garin Kadun
Dan takarar zaben shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 23 ga Fabrairu 2019 Atiku Abubakar, ya ce zai ci gaba da kwatowa ‘yan Najeriya ‘yancin su don
Bayan sauraran karar da aka yi yau a gaban Kotun Kolin Najeriya, wanda dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar na Jam’iyyar PDP da jam’iyyars