‘Yan Sanda sun bada belin Malam Niga a Kaduna
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta bayar da belin Malam Lawal Yusuf Muduru da aka fisani da Malam Niga wanda ke da gidan Horon Matasa a Rigasa
Rahoto
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta bayar da belin Malam Lawal Yusuf Muduru da aka fisani da Malam Niga wanda ke da gidan Horon Matasa a Rigasa
Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da yin garkuwa Kwamandan shiyyar Karamar Hukumar Suleja kuma Mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda ACP Musa Rambo. An samu
Bayan shafe daren jiya ana neman wani rikakken zaki da ya kufce daga gidansa a gidan namun daji na Kano, a yanzu hukumomin gidan sun ce an sami zakin.
‘Yan kungiyar nan ta ‘Yan-uwa musulmi wadda aka fi sani da sunan Shi’a, wadda gwamnati ta haramta wa yin tattaki, sun ce yin tattaki
Rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta kai samame gidan horon yara na Malam Niga da ke a garin Rigasa a jihar Kaduna inda suka kwashe matasa 147. Aminiy