Rahoto

Rahoto

Sojojin Najeriya sun ci galaba kan mayakan Boko Haram – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce kokarin jami’an rundunar sojojin Najeriya yasa aka fara samun zaman lafiya a wuraren da aka fi samun rikici

’Yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutum 2 a Abuja

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da mutum biyu a garin Abaji da ke cikin babban birnin tarayya Abuja. Wadanda aka yi garkuw

An tsinci jariri da ransa a cikin gona a Kudancin Kaduna

A karshen makon da ya gabata ne aka tsinci wani jariri sabon haihuwa da aka yar da shi a cikin wata gona. Lamarin ya faru ne a garin Gidan Waya da ke

Gobarar tankar mai ta lakume shaguna a Onitsha

Wata tankar man fetur ta kamfanin Premium Motor Spirit (Petrol), ta kama da wuta a garin Onitsha, jihar Anambra. Motar wanda take dauke da man fetur t

An sako ’Yan kasuwan Abuja da a ka sace a Dutsen Zuma

Ragowar mutum biyar daga cikin 19 da a ka sace a kusa da Dutsin Zuma da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, sun koma wajen iyalansu bayan shafe kwana 3 a