Rahoto

Rahoto

Yaƙin Basasa: Gwagwarmayar da na sha don Nijeriya ta kasance ƙasa ɗaya — Gowon

A wannan tattaunawar, tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja a Nijeriya, Janar Yakubu Gowon (murabus) ya bayyana irin ƙalubalen da ya fuskanta a lokacin

Yadda rashin wutar lantarki ya zame min alheri — Mai cajin waya

“Rayuwa ta kasance idan wani mutum yana kuka, wani kuma yana dariya ne”

Yadda ɗauke wutar lantarki ya gurgunta Arewa

Iyalai da ’yan kasuwa a Arewa na kokawa bayan ɗaukewar wuta a babban layin da ke kawo lantarki Arewa na tsawon kwanaki

Tsadar rayuwa: Mutanen da suka karɓi taliya sun fi shan wahala — Damagum

“Waɗanda suka karɓi taliya da atamfofi don kawo wannan gwamnati suna jin zafinta fiye da kowa.

Ana zargin gwamnatin Taraba da shirin rushe masallaci mai shekara 112

Sarakunan Kutep waɗanda suka karɓi Musulinci ne suka gina Masallacin Juma’a na garin Takum a cikin shekarar 1912.