Rahoto

Rahoto

’Yan bindiga sun kashe jariri da sace jami’in KASTELEA a Kaduna

Wasu da ake zaton ‘yan ta’addan Birnin Gwari ne sun harbe wani jariri, sannan suka sace wani ma’aikacin kula da ababen hawa  watau KASTELE

Iyayen yara a Kano sun bukaci a sako yara 47 da aka sace

Iyayen yaran da aka sace ‘ya’yansu a Kano sun bukaci gwamnatin tarayya da ta jihar su tabbatar da an kubutar da karin wasu yara 47 da aka sace har yan

El-Rufai ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 ga Majalisar Dokokin Jihar

Gwamnan jihar Kaduna Nasiru Ahmed El-Rufai ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 da ya kai Naira biliyan 257.9 ga majalisar dokokin jihar. Gwamnan

Dillalan masu gidajen man fetur sun yi zang-zangar lumana a Kaduna 

A yau Talata ne shugabannin kungiyar masu gidajen man fetur suka yi zanga-zangar lumana a ‎kamfanin man fetur na kasa da ke jihar Kaduna, saboda nuna

An yi garkuwa da yara 3 da kashe 2 a Abuja

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sake yin garkuwa da yara uku da kashe mutum biyu a kauyen Yebu da ke karamar Hukumar Kwa