Rahoto

Rahoto

An kubutar da daliban da aka yi garkuwa a Kaduna

Rundunar sojojin Najeriya ta kubutar da daliban makarantar Sakandaren Gwagwada da ke Karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, wadanda aka yi garkuwa da

Masu damfarar yin kudi da tantabara sun shiga hannu a Katsina

Dubun wasu ‘yan damfara ta cika yayin da suka fada komar ‘yan sanda. Mukaddashin Kakakin ‘yan sandan Jahar Katsina, Mataimakin Sufuritanda Anas Gezawa

An yi garkuwa da sama da mutum 100 a cikin wata 9 – Gwamnan Taraba

Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku, a yau Alhamis ya ce an samu adadin sama da mutum 100 da aka yi garkuwa dasu daga watan Janairu zuwa Satumba 2019.

‘Yan Sanda sun kama masu garkuwa da mutane da ‘Yan fashi a Kaduna

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama masu garkuwa da mutane da ‘yan fashi da masu sayar shanu, mutum 45 ta kuma kwato makamai da hars

An kama wanda ya sace jaririn wata daya a Ogun

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta tabbatar kama wani mai suna Olakunle Agbaje mai shekara 39  akan zarginsa da sace jaririn wata daya a unguwar Mowe