Rahoto

Rahoto

Sai dai APC ta kore ni, amma ba zan daina tsage gaskiya ba —Ndume

Tun tuni da ma tashin farashin man fetur ya haddasa hauhawar kayan masarufi abin da ya sanya magidanta da yawa cikin mawuyacin hali.

Hanyar Funtuwa zuwa Tsafe ta zama tarkon mutuwa

Matafiyan da ke bin wannan babban hanyar musamman direbobi kamar yadda aka ambata a sun yi mata laƙabi da Isra’ila

Yadda ‘yan ƙasahen waje ke rububin kasuwar Ore don sayan nau’ukan goro – Sarkin Hausawan Ore

Kasuwar garin Ore a Jihar Ondo, wacce aka kafa ta shekara 30 da suka gabata a Unguwar Sabo mazaunin Hausawa a garin na Ore ta yi fice wajen hada-hadar

Yaƙin Gaza: Isra’ila ta kashe Falasɗinawa 41,000 ta sa 2.5m gudun hijira a shekara guda

Ɓarnar da aka yi a Zirin Gaza cikin shekara guda na yaƙin ƙungiyar Hamas da ƙasar Isra’ila

Ashe garkuwar ‘Iron Dome’ ta Isra’ila holoƙo ne?

A lokaci guda Iran ta nuna wa duniya cewar garkuwar sararin samaniyar Isara’ila da ake tsoro fanko ne