Rahoto

Rahoto

Gwamnatin Kano na shirin mayar da Sarki Sunusi zuwa Bichi – Kungiya

Wata kungiya mai zaman kanta da ake kira ‘The Renaissance Coalition’ ta yi zargin cewa, yanzu haka gwamnatin jihar Kano na yunkurin musayar Mai Martab

’Yan Sanda sun kai samame makarantar Islamiyya sun kwashe dalibai 300 a Kaduna

A cewar rundunar ‘yan sandan takai samamen ne bayan ta samu labarin cewa, ana cin zarafin daliban makarantar mai suna Ahmad Bn Hambal wacce take layin

Jami’ar ABU Zariya ta kori ma’aikata 15 masu laifi

Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zariya ta ragewa wani malamin jami’ar mukami tare da korar ma’aikata 15 sakamakon samun su da laifukan da suka hada da: ku

An gano gawarwaki 30 da aka birne a Benuwe

‘Yan sandan jihar Benuwe, sun ce sun gano wasu boyayyun gawarwaki 30 da aka birne a makabartar kauyen Gbatse, wanda ake zargin wasu miyagun mutane ne

NDLEA ta kama masu safarar kwayoyi 15 a Kaduna 

Kwamandar Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA) na Kaduna Bala Fage, ya bayyana cewa Hukumar ta yi nasarar kama mutum 15 a cikin wata