Rahoto

Rahoto

Tsohon shugaban Faransa Jacques ya mutu

Tsohon shugaban Faransa Jacques Chirac, wanda ya yi fama da zarge-zargen cin hanci da rashawa bayan ya sauka daga mulki, ya mutu yana da shekara 86. S

Tsohon Kwamishinan Lafiya na Kaduna Dakta Tukur ya rasu

Tsohon Kwamishinan Lafiya na jihar Kaduna Dakta Abdullahi Muhammad Tukur, ya rasu. Ya rasu ne a babban asibitin kasa da ke Abuja a jiya Laraba da dadd

An kashe mutum 2 da tarwatsa sansanin masu garkuwa a Bauchi

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kashe mutum biyu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da tarwatsa maboyar masu garkuwa da mutane a Karamar

Boko Haram ta mamaye kananan Hukumomin Borno 8 – Dan Majalisa

Dan Majalisar wakilan tarayya daga jihar Borno, Ahmadu Jaha, daga mazabun Kananan Hukumomin (Damboa/Gwoza/Chibok) ya ce, mayakan Boko Haram sun mamaye

Kwankwaso ya dauki nauyin karatun dalibai 242 zuwa Indiya

Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin karatun dalibai 242 da suka kammala karatun jami’a zuwa kasar Indiya don yin karatun digiri na biyu. Gidauniya