Rahoto

Rahoto

’Yan sandan Kaduna sun musanta yin garkuwa da mutum 13

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta musanta rahoton da ake ta yadawa a kafafen sadarwar yanar gizo, wanda ke cewa masu garkuwa da mutane sun sake yin

Hadarin tirela ya kashe mutum 6 da raunata 10 a Gombe

A kalla mutum shida aka tabbatar da rasuwar su yayin da wasu goma suka jikkata a wani hadarin babbar mota tirela da ta yi da wata motar bas da kuma wa

Zaben 2019: Atiku ya daukaka kara a kotun koli

Dan takarar shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP a zaben ranar 23 ga Fabrairu 2019 Atiku Abubakar ya daukaka kara a kotun koli domin kalubalantar

Gobara ta kashe jarirai 8 a asibiti a Aljeriya

A safiyar yau Talata rahotanni na bayyana cewa, a kalla jarirai 8 ne suka mutu yayin da gobara ta tashi a wani asibiti a kasar Aljeriya. Hukumar bada

Dangote zai tallafawa mata dubu 106 da sama da Naira biliyan 1

Gidauniyar Dangote, mai suna Aliko Dangote Foundation, ta shirya tallafawa Mata kimanin dubu 106 da kudade sama da Naira biliyan 1.1 a jihohi hudu na