Rahoto

Rahoto

Matashi ya kashe Mahaifinsa bayan daba masa wuka a Kano

Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano ta ce, ta kama wani matashi mai suna Habibu Ibrahim, da ke garin Asada a Karamar hukumar Doguwa, bisa laifin kashe mah

Matasa sun zargi jami’an KASTELEA da haddasa hadari a Kaduna

Jami’an tsaro da suka hada da ‘Yan Sanda da sojoji da na jami’in tsaro na Hukumar Kula da Tsaro ta Fararen Hula (NSCDC) sun tarwatsa dandazon wa

’Yan kasuwar Kaduna sun fara addu’o’i domin kada a rusa masu shaguna

Wasu ‘yan kasuwa da ke sana’o’insu a cikin kasuwar barci sun fara addu’o’i na musamman domin kada gwamnatin jihar Kaduna a karkashin mulki

NCC ta bada wa’adin kwana 10 na rufe katin SIM miliyan 2

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) cewa, daga yanzu zuwa ranar 25 ga Satumba 2019 ta rufe katin layukan sadarwa SIM g

Za a haramtawa likitocin gwamnati aiki a asibiticoci masu zaman kansu

Gwamnar jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce, nan bada dadewa ba gwamnatinsa zata samar da wata doka da zata haramtawa likitocin da ke aiki a asibi