Rahoto

Rahoto

An kama mutumin da ya mari matarsa ta mutu

Rundunar ‘yan sandan Legas ta kame wani mutum da tsautsayi ya same shi bayan ya mari matarsa, ta fadi ta mutu nan take. Mai magana da yawun rund

‘Yan sanda sun kama barayin shanu da masu garkuwa da mutane a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tare da hadin gwiwar Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyyati Allah ta kama barayin shanu uku, ta kuma gano shanun sa

Buhari ya amince a gina layin dogo na zamani daga Ibadan zuwa Kano

Gwamnatin tarayya ta bada izinin yin layin dogo na zamani daga garin Ibadan zuwa Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5 da miliyan dari 3 ( $5.3bn). Mi

Yadda ‘Yan Najeriya 188 suka sauka a Legas daga kasar Afirka ta Kudu

A daren jiya Laraba ne jirgin ‘Air peace’ ya sauka Legas da kashi na farko na ‘yan Najeriyan da suka bukaci su komo gida Najeriya da

Matashi ya rataye kansa ya mutu a Kano

Wani Matashi mai suna Nasiru Ali Abdussalam da ke unguwar Sheka a Karamar hukumar Kumbotso, ya rataye kansa ya mutu bisa wani dalili da har yanzu ba a