An fara jigilar ‘yan Najeriya daga Afirka ta Kudu
Da yammacin nan kashi na farko na ‘yan Najeriya suka taso daga kasar Afirka ta Kudu inda ake sa ran saukar su birnin Legas da misalin karfe 11:1
Rahoto
Da yammacin nan kashi na farko na ‘yan Najeriya suka taso daga kasar Afirka ta Kudu inda ake sa ran saukar su birnin Legas da misalin karfe 11:1
Gwamnatin Katsina ta ce, ta karbi mutum 11 da masu garkuwa da mutane suka kama, a yau ana saran za a sake sako karin wasu mutum 18 da suke hannnun su
Wata budurwa mai shekaru 17, mai suna Aisha da ke zaune a garin Albarkawa, a garin Gusau ta Jihar Zamfara, ta cinnawa kanta wuta sakamakon saurayinta
An samu jinkirin dawo da ‘yan Najeriya gida daga kasar Afirka ta Kudu a jirgin kamfanin Air Peace Airlines sakamakon jinkiri wajen binciken tantance w
A yau Laraba kotun sauraron kararrakin zabe ke yanke hukunci a kan karar da Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya shigar a gabanta don kalubalantar