Rahoto

Rahoto

An kubutar da ‘yan jihar Kwara 7 da aka sace a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi nasarar kubutar da mutum bakwai da aka sace akan hanyar Kaduna zuwa Abuja a Ranar Lahadi. A ranar Lahadin nan

Za a birne Robert Mugabe a ranar Lahadi

Wata sanarwa da Gwamnatin kasar Zimbabwe ta fitar a ranar Litinin, ta bayyana cewar za a birne gawar tsohon shugaban kasar, Marigayi Robert Mugabe a r

Ranar Ashura: An kashe mutum 8 a Kaduna da Bauchi

Kungiyar IMN ta ‘yan Shi’a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ta ce, jami’an ‘yan sandan Najeriya sun kashe mambobinta takwas a

Shari’ar zaben Shugaban Najeriya: Gobe kotu zata yanke hukunci

Babbar kotun sauraren zabuka zaben Shugaban kasa, a gobe Laraba 11 ga Satumba 2019 zata yanke hukunci akan shari’ar da ake yi tsakanin Shugaba Muhamma

An gano gawar malamin jami’ar Ondo da aka yi garkuwa da shi

A karshen makon jiya ne wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka sace malamin jami’ar jihar Ondo Farfesa Gideon Okedawo. Malami a tsang