Rahoto

Rahoto

Jirgin mahajjatan Bauchi ya baro Alhazai biyu a Saudiyya

Mukaddashin sakataren cibiyar Hukumar Jindadin Alhazan Najeriya ta jihar Bauchi, Alhaji Kasim Danlami,  ya bayyana cewa, an baro alhazai biyu na jihar

’Yan Sanda sun tabbatar da sace mutum 6 a hanyar Kaduna zuwa Abuja 

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta tabbatar da sace mutum shida akan hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Litinin din nan data gabata. Kakakin Rundunar

Kotu ta tabbatar wa da Gwamna Nasir El-Rufai kujerarsa 

Kotun saurarar kararrakin Zabe a Kaduna ta tabbatarwa da Gwamnar Jihar Nasir El-Rufai kujerarsa a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamna da aka yi a wat

Sama da mutum 10 sun mutu a hadarin mota a Akwanga

Wani mummunan hadarin mota da ya faru a Karamar Hukumar Akwanga jihar Nasarawa ya yi sanadiyyar rasuwar sama da mutum 10 tare da jikkata wasu da dama.

Mahajjatan Najeriya dubu 40,821 sun dawo gida- NAHCON

Hukumar Jindadin Alhazan Najeriya ta Kasa (NAHCON) ta ce ta dawo da alhazan Najeriya  dubu 40,821 gida Najeriya daga kasar Saudiyya bayan kammala aiki