Rahoto

Rahoto

An kashe mutum 1 da yin garkuwa da 3 a Neja

Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da kisan mutum daya da yin garkuwa da mutum uku a Karamar Hukumar Rafi da ke jihar Neja. Jami’in hulda da

Gidauniyar Gwagware ta ba ’yan gudun hijira tallafin kayan abinci

Gidauniyar Gwagware wadda Babban Daraktan SMEDAN na kasa Dokta Dikko Radda ya kafa ta bayar da tallafn kayan abinci ga ’yan gudun hijira da hare-haren

Shari’ar Atiku da Buhari: Kotu zata sanar da mai nasara

A shari’ar da jam’iyyar adawa ta PDP ta shigar kan kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa da aka yi a babban zaben ranar 23 ga Fabrairu 2019, wand

An kama wadanda suka sace Dan Majalisa da daliban ABU a Kaduna

‎Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama masu garkuwa da mutane 25 ciki har da wadanda suka sace Dan majalisar Dokokin jihar Sulaiman Ibrahim

Jihar Kaduna ta kammala jigilar Alhazanta zuwa gida Najeriya 

Hukumar Jindadin Alhazan jihar Kaduna ta bayyana cewa, ta kammala kwaso Alhazanta daga kasa mai tsarki zuwa Najeriya. Hukumar ta bayyana hakan ne a ci