Rahoto

Rahoto

Zaben Gwamnan Kogi: An fara zaben fidda gwani na PDP

A yau Talata an fara zaben fidda gwani na neman takarar Gwamnan jihar Kogi a jam’iyyar adawa ta PDP, za dai a gudanar da babban zaben Gwamnan jihar ne

‘Yan Arewa 123 da aka tsare a Legas sun bukaci a biya su diyyar Naira biliyan 1

‘Yan ciranin nan 123 da jami’an kwamitin cika aiki na Legas (task force) suka kama a ranar Juma’ar da ta gabata sun shigar da karar

Tibi da Jukun: An kashe matasan Jukun 5 a Taraba

Matasan kabilar Jukun a jihar Taraba sun sanar da cewa, harin da aka kaiwa kabilar ya yi sanadiyyar kone wasu matasa kurmus inda hakan ya yi sanadiyya

Kano: EFCC ta kama mutum 280 a cikin shekarar 2019

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, (EFCC) reshen jihar Kano, ta ce ta kama mutum 280 a jihar, wadanda suke da alaka da cin hanci da rashawa daga wa

Asusun ITF ya horar da matasa 300 sana’o i a Bauchi

Asusun haror da ma’aikata na kasa [ITF] ya horar da matasa 300 akan sana’o’i daban daban a jihar Bauchi don dogaro da kai. Darakta Janar na ITF