Rahoto

Rahoto

Gidajen man NNPC na sayar da fetur N950

Farashin lurar fetur a gidajen man NNPC da na ’yan kasuwa bayan ƙarin kuɗi

Arewa ce matsalar kanta, maganin na hannunta — Wazirin Katsina

Dole mu dauki matakan da suka dace domin kare gobenmu.

Yadda NNPCL ya gwara kan ’yan Najeriya kafin ya gaskata cewa yana biyan tallafin mai

Bayan kauce-kauce, a ƙarshe NNPCL ya tabbatar cewa yana biyan tallafin mai kuma yawan bashin tallafin na barazana ga ayyukansa

Dada: Muhimman abubuwa kan mahaifiyar tsohon shugaban ƙasa Umaru Yar’Adua

Ita ce matar da ’ya’yan da suka taɓa zama shugaban ƙasa, mataimakin shugaban ƙasa, gwamna, sanata da minista a lokacin rayuwarta.

Abubuwan da ya kamata ku sani game da cutar ƙyandar biri

An fargar da likitoci game da yadda sabon nau’in cutar ƙyandar birin ke yaɗuwa cikin saurin.